close
Jump to content

Lima

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
ImageLima
Image Image
Image
Plaza Mayor, Lima (en) Fassara

Take Himno de Lima (en) Fassara (7 Oktoba 2010)

Wuri
Image Map
 12°03′36″S 77°02′15″W / 12.06°S 77.0375°W / -12.06; -77.0375
Ƴantacciyar ƙasaPeru
Department of Peru (en) FassaraLima (mul) Fassara
Province of Peru (en) FassaraLima (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 9,943,800 (2022)
 Yawan mutane 3,721.09 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,672.28 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Río Rímac (mul) Fassara
Altitude (en) Fassara 154 m
Bayanan tarihi
Wanda ya samar Francisco Pizarro (mul) Fassara
Ƙirƙira 18 ga Janairu, 1535
Patron saint (en) Fassara Rose of Lima (en) Fassara
Tsarin Siyasa
 Gwamna Rafael López-Aliaga (mul) Fassara (1 ga Janairu, 2023)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 15001
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 51 1
Image
Lima

Lima birni ne, da ke a yankin Lima, a ƙasar Peru. Shi ne babban birnin ƙasar Peru kuma da babban birnin yankin Lima. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, akwai jimilar mutane kimanin 8 890 792 (miliyan takwas da dubu dari takwas da tisa'in da dari bakwai da tisa'in da biyu). An gina birnin Lima a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issah.[1]

  1. "El origen del nombre de nuestra capital" [The origin of the name of our capital] (in Sifaniyanci). Pontifical Catholic University of Peru. 22 April 2012. Retrieved 18 June 2020.